User:Ibrahim Sani Mustapha
From Wikipedia, the free encyclopedia
| Babel user information | ||||
|---|---|---|---|---|
| ||||
| Users by language |
Sunana Ibrahim Sani Mustapha, sannan kuma shi ne sunana na amfani a Wiki. Ni mutum ne mai sha'awar bincike da kuma harkar yanar gizo, sannan na ci karo da Wikipedia ta dalilin bincikena da kuma dalilin 'yan uwa na Abubakar A Gwanki da kuma Bashir A Sani Gwanki. Na kasance daya daga cikin masu bada gudummawa na sa kai a cikin harkar Wikipedia da ma sauran 'yan uwan Wikipedia.